325 B
325 B
Sai aka sami rabuwa a cikin taron saboda shi
Taron ba su iya yarda da menene ko wanene Yesu ba.
amma ba wanda ya sa masa hannu
Sa hanu a akan mutum karin magana ne da ke nufin a kama shi ko kuma jingina akan wani abu. AT: "amma ba bu wadda ya ƙwace shi don a kama shi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)