1.0 KiB
Wannan lallai annabi ne
Da faɗan wannan, mutanin su na nuna cewa sun gaskanta cewa Yesu ne annabi kamar Musa da Allah ya yi alkawari zai aiko. AT: "Wannan lallai annabi ne wadda yake kamar Musa da muke ta jira" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)
Almasihu zai fito daga Gallili ne?
Wannan magana ya bayyana a matsayin tambaya ne domin karin bayani. AT: "Almasihun ba zai iya zuwa daga Galili ba!" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)
Ba nassi ya ce Almasihu zai fito daga cikin dangin Dauda daga Baitalami ba, daga kauyen da Dauda ya fito?
Wannan magana ya bayyana a matsayin tambaya ne domin karin bayani. AT: "Littafi ya koya cewa Almasihu zai zo daga layin Dauda kuma daga Baitalami, daga kauyen da Dauda ya fito!" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)
Ba littafi ya ce
Ana maganar littafi kamar su na iya magana yadda mutum ya na magana. AT: "Annabawa sun rubuta a cikin littafi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)
Inda Dauda fito
"inda Dauda ya yi rayuwa"