ha_tn/jhn/07/39.md

425 B

Amma ya

A nan "ya" ya na nufin Yesu.

ba a ba da Ruhun ba tukuna

Yahaya ya na nufin cewa Ruhu zai zo daga baya don ya yi rayuwa a cikin wanda sun gaskanta da Yesu. AT: "Ruhu bai riga ya zo don ya yi rayuwa a cikin masubi ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

saboda ba a rigaya an daukaka Yesu ba

A nan kalmar " daukaka" ya na nufin loƙacin da Allah zai girmama Ɗan bayan mutuwarsa da tashinsa.