ha_tn/jhn/07/37.md

1.3 KiB

babbar rana ta idin

"babba" ce domin shi ne karshe, ko kuma muhimmin, ranar idi.

Idan kowa yana jin kishi

A nan kalmar "shi" magana ne da yake nufin yawan son abubuwan Allah, kamar yadda mutum yake "kishi" ruwa. AT: "Waddanda su ke son abubuwan Allah kamar yadda mutum mai kishi yake son ruwa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

ya zo wuri na ya sha

Kalmar "sha" magana ne da yake nufin karɓan rai na ruhaniya da Yesu ya tanada. AT: "Ya zo wuri na don ya kashi ƙishirwa ta ruhaniya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Shi wanda ya bada gaskiya gare ni kamar yadda littafi ya faɗi

"kamar yadda littafi ya faɗi game da kowane mutum da ya gaskanta da shi"

rafukan ruwa na rai za su bulbulo

"rafukan ruwa na rai za su bulbulo" magana da yake wakilcin rai da Yesu ya tanada wa waddanda suke "ƙishirwa" ta ruhaniya. AT: "rai na ruhaniya zai bulbulo kamar rafukan ruwa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

ruwa na rai

AT: 1) "ruwa da yake ba da rai" ko kuma 2) "ruwa da ya na sa mutane su rayu." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

daga cikin sa

A nan ciki ya na wakilcin cikin mutum, musamman sashen mutum da ba ya bayyane. AT: "daga cikin shi" ko kuma " daga zuciyarsa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)