ha_tn/jhn/07/35.md

509 B

Yahudawa fa su ka cewa junan su

"Yahudawa" karin magana ne da ke wakilcin shugabanin Yahudawa da suka yi hamayya da Yesu. AT: "shugabanin Yahudawa sun faɗa a sakaninsu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

Helinawa

Wannan ya na nufin Yahudawa da aka baza su a duniyar Greek, a wujen Falistiyawa.

Wace kalma ya ke fadi haka

Wannan "kalma" magana ne da ya ke nufin sakon da Yesu ya bayar, wadda shugabanin Yahudawa sun kasa ganewa. AT: "Me ne ya na magana a kai a loƙacin da ya ce"