ha_tn/jhn/07/30.md

611 B

sa'arsa ba ta yi ba tukuna

Kalmar "sa'ar" magana ne da ya ke wakilcin loƙacin da ya kamata a kama Yesu, bisa shirin Allah. AT: "ba loƙacin da ya kamata su kama shi ba ne" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

A loƙacin da Almasihu zai zo, zai yi alamu fiye da wadanda wannan mutum ya yi?

Wannan magana ya bayyana a matsayin tambaya ne domin karin bayani. AT: "A loƙacin da Almasihu zai zo, hakika ba zai iya yin alamu fiye da wadda wannan mutumin ya yi ba!" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

alamu

Wannan ya na nufin abin al'ajibi da ya nuna cewa Yesu ne Almasihu.