ha_tn/jhn/07/28.md

712 B

yi magana da karfi

"yi magana da murya mai karfi"

a cikin haikali

Yesu da mutanin su na cikin faɗan haikali. AT: "a cikin fadan haikali" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Kun san ni kuma kun san inda na fito

Yahaya ya yi amfani da karin magana a cikin wannan jumla. Mutanin sun gaskanta cewa Yesu daga Nazarat ne. Ba su san cewa Allah ne ya aike shi daga sama ba kuma an haife shi a cikin Baitalami. AT: "Dukkan ku kun san ni kuma ku na tunani cewa kun san wurin da na fito" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-irony)

na kaina

"akan iko na." Dubi yadda kun fasara "na kansa" a cikin 5:19.

shi wanda ya aiko ni gaskiya ne

"Allah ne wadda ya aiko ni kuma shi gaskiya ne"