ha_tn/jhn/07/23.md

807 B

Idan mutum ya karɓi kaciya ranar Asabar, domin kada a karya dokar Musa

"Idan kun yi wa ɗa na miji kaciya a ranar Asabar domin kada ku karye dokar Musa"

don me kuka ji haushi na saboda na mai da mutum lafiyayye sarai ranar Asabar?

Wannan magana ya bayyana kamar tambaya ne domin ya kara bayani. AT: "kadda ku yi fushi da ni domin na sa mutum lafiya a ranar Asabar!" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Kada ku yi shari'a ta ganin ido, amma ku yi shari'a mai adalci

Yesu ya na nufin cewa kada mutane su zaba abin da ba daidai ba, amma su tsaya akan abin da su na iya gani. A kowane ayuka akwai wani muradi da ba a iya gani. AT: "Daina hukunta mutane bisa abin da ku na iya gani! Ku fi hankali da abin da ke daidai bisa ga Allah" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)