ha_tn/jhn/07/21.md

535 B

aiki ɗaya

"abin al'ajibi daya" ko "alama ɗaya"

dukan ku kuna mamaki

"dukkanku kun gigice"

ba kuwa daga Musa take ba amma daga kakannin kakanni ta ke

Yahaya ya kara tanada karin bayani anan game da kaciya. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/writing-background)

a ranar Asabar kukan yi wa mutum kaciya

Yesu ya na nufin cewa yin kaciya ya na tare da aiki. AT: "kun yi wa ɗa na miji kaciya a ranar Asabar. Wannan ma aiki ce" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

a ranar Asabar

"a ranar hutun Yahudawa"