ha_tn/jhn/07/19.md

853 B

Ba Musa ya baku dokan ba?

Wannan magana ya bayyana kamar tambaya ne domin ya kara bayani. AT: "Musa ne ya ba ku dokan" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Amma duk da haka ba mai aikata dokokin

"bi doka"

Me yasa ku ke so ku kashe ni?

Yesu ya daidaita muradin shugabanin Yahudawa da suke so su kashe shi domin ya karye dokan Musa. Ya na nufin cewa shugabanin da kansu ba su bin dokan. AT: "Ku na karye dokan da kanku kuma ku na so ku kashe ni!" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-rquestion]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]])

Ka na da aljani

"Wannan ya nuna cewa kai mahaukaci ne, ko kuma aljani ya na mulki da kai!"

Wanene yake so ya kashe ka?

Wannan magana ya bayyana kamar tambaya ne domin ya kara bayani. AT: "ba bu wadda ya ke so ya kashe ka!" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)