ha_tn/jhn/07/14.md

318 B

Yaya aka yi wannan mutum ya sami ilimi dayawa haka?

Wannan magana ya bayyana kamar tambaya ne domin ya bayana mamakin da shugabanin Yahudawa sun yi akan cewa Yesu ya na da sani sosai (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion).

amma ta wanda ya aiko ni ce

"amma ya na zuwa daga Allah, wanda ya aiko ni"