ha_tn/jhn/07/12.md

483 B

tsoro

Wannan ya na nufin rashin daɗi da mutum ya ke da shi a loƙacin da akwai kurarin lahani a kansa ko kuma wasu.

Yahudawa

Kalmar "Yahudawa" magana ne na shugabanin Yahudawa da suke hamayya da Yesu. AT: "shugabanin Yahudawa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

yana karkatar da hankalin jama'a

A nan "karkatar" na nufin a rinjaye mutum ya gaskata da abinda ba gaskiya bane. AT: "ya rinjaye mutanin" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)