565 B
565 B
a loƙacin da 'yan'uwansa su ka tafi wurin idin
'Yan'uwannan ne kannen Yesu.
ya tafi
Urushalima ya na tudu fiye da Galili, wurin da Yesu da 'yan'uwansa suke adda.
a asirce ba a fili ba
Waɗɗannan jumla su na nufin abu ɗaya. Ana sake nanata maganan domin bayani. AT: "ɓoyeyye sosai" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-doublet)
Yahudawa suna neman sa
A nan kalmar "Yahudawa" karin magana ne na "shugabanin Yahudawa." kalmar "sa" ya na nufin Yesu. AT: "Shugabanin Yahudawa suna neman Yesu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)