ha_tn/jhn/07/08.md

279 B

Mahaɗin Zance:

Yesu ya cigaba da magana da 'yan'uwansa.

lokacina bai yi ba tukuna

A nan Yesu ya na nufin cewa idan ya tafi Urushalima, zai kawo aikinsa ga karshe. AT: "loƙaci na bai kai tukuna da zan tafi Urushalima ba"(Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)