898 B
898 B
Domin ko 'yan'uwansa ma basu bada gaskiya gare shi ba
Wannan maganan fashi ne daga ainahin labarin kamar yadda Yahaya ya gaya mana tushen bayanin game da 'yan'uwan Yesu. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/writing-background)
'yan'uwansa
"kananun 'yan'uwansa"
loƙaci na bai yi ba tukuna
Kalmar "loƙaci" karin magana ne. Yesu ya na nufin cewa loƙaci bai kai da zai gama hidimarsa ba. AT: " loƙaci bai kai da zan daina aiki na ba" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]])
ku koyaushe loƙacin ku ne
"kowane loƙaci ya na da kyau maku"
Duniya baza ta iya kin ku ba
A nan "duniya" magana ne game da mutane da suke cikin duniya. AT: "Dukka mutane a duniya ba za su iya ki ka ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
ina faɗin cewa ayyukanta ba su da kyau
"ina faɗa masu cewa abin da suke yi ba bu kyau"