ha_tn/jhn/07/03.md

454 B

'yan'uwan

Wannan ya na nufin ainahin kananan 'yan'uwanin Yesu, 'ya'yan Maryamu da Yusuf.

ayyukan da kake yi

Kalmar "ayyuka" ya na nufin abin mamaki da Yesu ya yi.

shi kansa

Kalmar " kansa" magana ne da ke bayyana kalmar "shi." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rpronouns)

duniyan

A nan "duniya" magana ne game da dukkan mutane a cikin duniya. AT: "dukkan mutane" ko "kowane mutum" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)