ha_tn/jhn/06/70.md

306 B

Ba ni na zabe ku, goma sha biyu ba, amma ɗayanku Iblis ne?

Yesu ya ba da wannan magana a matsayin tambaya domin ya jawo hankali ga cewa ɗaya daga cikin al'majiransa zai bashe shi. AT: "Na zabe ku da kaina, da haka wani a cikinku bawan shaidan nen!" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)