ha_tn/jhn/06/64.md

415 B

Domin tun farko Yesu ya san wadanda ... wanda zai bashe shi

A nan Yahaya ya ba da tushen bayani game da abin da Yesu ya san zai faru. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/writing-background)

ba mai iya zuwa wurina, sai ta wurin Uban

Dole ne duk wadda yake so ya gaskanta ya zo wurin Allah ta Ɗan. Allah Uba ne kadai ya na yarda mutane su zo wurin Yesu.

zuwa wurina

"bi ni ku kuma karbi rai na har abada"