ha_tn/jhn/06/62.md

784 B

Yaya Ke nan in kun ga Ɗan Mutum yana hawa inda yake a da?

Yesu ya ba da wannan magana a matsayin tambaya domin ya bayyana cewa al'majiransa za su ga wadansu abubuwa da suke da wuyan fahimta. AT: "Sai ba za ku san abin da za ku yi tunani ba a loƙacin da kun gan ni, Ɗan Mutum, hawa cikin sama!" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

amfana

Kalmar "amfana" ya na nufin sa abubuwa masu kyau su faru.

Kalmomin

AT: 1)kalmomin Yesu a cikin 6:32-58 ko kuma 2) komai da Yesu ya koyar. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Kalmomin da na faɗa maku

"Abin da na faɗa maku"

ruhu ne, da kuma rai ne

AT:1) "na game da Ruhu da kuma rai na har abada" ko kuma 2) "na daga Ruhu kuma su na ba da rai" ko kuma 3) "na game da abubuwan ruhaniya da rai."