348 B
348 B
wa zai iya jinta?
Wannan magana ya bayyana a matsayin tambaya domin ya bayana cewa al'majiran sun sha wuyan fahimtar abin da Yesu ya faɗa. AT: "ba bu wadda zai karbe shi!" ko kuma "ya na da wuyan ganewa!" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)
Wannan ya zamar maku laifi?
"Wannan ya ba ku mamaki?" ko kuma "Wannan ya dame ku?"