ha_tn/jhn/06/57.md

812 B

sabo da haka wanda ya ci namana

"wadda ya gaskanta da ni"

rayayyen Uba

AT: 1) "Uban da yake ba da rai" ko kuma 2) "Uban da yake rayayye."

Wannan itace gurasar da ta sauko daga sama

"Gurasan" misali ne wa Yesu, wadda ya zo daga sama. AT: "Ina nan kamar gurasa da ya zo daga sama" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Dukan wanda ya ci wannan gurasa

Wannan zance ce. Wadda sun yarda da Yesu domin rai na ruhaniyarsu suna nan kamar wadda suke dogara a kan gurasa ko abinci don rayuwarsu. AT: "Duk wadda ya yarda da ni"(Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Ubannin

"kakanin"

Yesu ya fadi wadan nan abubuwa a cikin majami'a ... a Kafarnahum

A nan Yahaya ya ba da tushen bayani game da loƙacin da abin ya faru. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/writing-background)