ha_tn/jhn/06/43.md

558 B

tashe shi

Wannan karin magana ne. AT: "sa shi ya rayu kuma" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

jawo

AT: 1) "ja 2) "jawo hankali."

A rubuce yake cikin litattafen anabawa

AT: "annabawan sun rubuta" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Duk wanda ya ji ya kuma koya daga wurin Uba, ya kan zo gare ni

Yahudawa su na zato cewa Yesu "ɗan Yusuf ne" (See: John 6:42, amma shi ne Ɗan Allah saboda Uban shi ne Allah, ba Yusuf ba. Waddanda sun koya daga Allah Uba sun gaskanta da Yesu, wadda shi ne Allah Ɗa.