ha_tn/jhn/06/32.md

578 B

Ubana ne ya baku gurasa ta gaskiya daga sama

" gurasa ta gaskiya" magana ce game da Yesu. AT: "Uban ya na ba ku Ɗan a matsayin gurasa ta gaskiya daga sama" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] and [[rc:///ta/man/translate/guidelines-sonofgodprinciples]])

Uba na

Wannan muhimmin laƙani ne wa Allah. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/guidelines-sonofgodprinciples)

ba da rai ga duniya

"ba da rai na ruhaniya ga duniya"

duniyan

A nan "duniya" magana ne na dukkan mutane da suke gaskanta da Yesu. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)