ha_tn/jhn/06/19.md

603 B

suka yi tuki

Kwalekwale ya na yawan kasance da mutane biyu, hudu, ko shida da suke tuki da matuki a kowane gefe. Al'adunku na iya samu hanya dabam na sa kwalekwale ya haye ruwa.

wajen kimanin mil ashirin da biyar ko talatin

"filin wasanni" na da tsawo 185. AT: "wajen mita biyar ko shida" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-bdistance)

kada ku firgita

"daina jin tsoro!"

suka yarda suka karbe shi a cikin kwalekwale

Wannan ya na nufin cewa Yesu ya shiga cikin kwalekwale. AT: "sun karbe shi zuwa cikin kwalekwale da farinciki" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)