309 B
309 B
Mahaɗin Zance:
Wannan ne abu na biye a cikin labarin. Al'majiran Yesu sun fita zuwa rafi a cikin kwalekwale.
A lokacin duhu ya yi, Yesu kuwa bai riga ya iso wurinsu ba tukuna
Yi amfani da yadda harshenku ya na nuna cewa wannan ne tushen bayani. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/writing-background)