ha_tn/jhn/06/10.md

640 B

zauna

"kwanta"

Yanzu, wurin kuwa akwai ciyawa

Yahaya ya daina faɗa wa mutane game da abin da zai faru a labarin domin ya ba da tushen bayani game da wurin da abin ya faru. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/writing-background)

Sai mazajen suka zauna, sun kai wajen dubu biyar

Bayan mai yiwuwa taron ta shafi mata da 'ya'ya 6:4-5, Yahaya ya na kirga mazaje na kadai anan.

yi godiya

Yesu ya yi addu'a wa Allah Uba, ya kuma gode masa da kifi da kuma su dunƙule.

ya ba da shi

a nan "ya" yana wakilcin "Yesu da al'majiransa." AT: "Yesu da al'majiransa su ka ba da shi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)