ha_tn/jhn/06/01.md

763 B

Muhimmin Bayani:

Yesu ya yi tafiya daga Urushalima zuwa Galili. Taru suka bi shi zuwa saman dutse. Waɗɗannan Aya suna faɗan shirin wannan sashin labarin. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/writing-background)

Bayan waddannan abubuwa

Jumlan "waɗɗannan abubuwa" ya na nufin abubuwan da ya faru a cikin 5:1-46 ya kuma gabatar da abin da zai faru a gaba.

Yesu ya ketare

Ya nuna a cikin littafin cewa Yesu ya yi tafiya a kwalekwale ya kuma dauki al'majiransa tare da shi. AT: "Yesu ya yi tafiya da al'majirinsa a kwalekwale" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

taro mai yawa

"mutane da yawa"

alamu

Wannan ya na nufin abubuwan al'ajibi da an yi amfani a matsayin shaida cewa Allah ne mai iko wadda ya ke da cikakken iko a komai.