608 B
608 B
cikin sunan Ubana
A nan kalmar "suna" magana ne da ke nuna ikon Allah. AT: "Na zo da ikon Ubana" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
Idan wani ya zo da sunan kansa
Kalmar "suna" magana ne da ke wakilcin iko. AT: "idan wani ya zo a ikonsa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
Ta yaya za ku ba da gaskiya, ku da kuke karɓan yabo ... Allah?
Wannan magana ya bayyana a matsayin tambaya domin karin nanaci. AT: "Ba yanda za ku gaskanta domin kun karbi yabo ... Allah!" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)
gaskanta
Wannan ya na nufin gaskanta da Yesu.