ha_tn/jhn/05/36.md

987 B

ayyukan da Uba ya bani ni in yi ... cewa, Uba ne ya aiko ni

Allah Uba ya aiko Allah Ɗan, Yesu, a duniya. Yesu ya cika abin da Uban ya ba shi ya yi.

Uba wanda ya aiko ni, shi da kansa ya shaide ni

Kalmar "kansa" ya na bayyana cewa Uban ne, ba wani ne da kankancin muhimmi ne wadda ya shaida ba. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rpronouns)

Uba

Wannan muhimmin lakabi ne wa Allah. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/guidelines-sonofgodprinciples)

Maganarsa kuwa ba ta zaune a cikinku, domin baku gaskanta da wanda ya aiko ni ba

" baku gaskanta da wanda ya aiko ni ba. Haka ne na san cewa ba ku da maganarsa a cikinku"

Maganarsa kuwa ba ta zaune a cikinku

Yesu ya yi magana game da yadda mutane suke rayuwa bisa maganar Allah kamar gidaje da kuma maganar Allah kamar mutum da ya ke zama a cikin gidaje. AT: "Ba ku rayuwa bisa maganarsa" ko kuma "ba ku biyayya da maganarsa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Maganarsa

"sakon da ya gaya maku"