632 B
632 B
shaidar da na karba bata mutum
"ba na son shaidar mutum"
domin ku sami ceto
AT: "don Allah ya cece ku" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
Yahaya fitila ne mai ci, mai haske ne kuma, kun yarda ku yi farinciki da haskensa dan lokaci kadan
A nan "fitila" da "haske" zance ne. Yahaya ya koya wa mutanin game da Allah kuma wannan ya na nan kamar fitilar da yake haskaka haskensa a cikin duhu. AT: "Yahaya ya koya maku game da Allah kuma wannan ya na nan kamar fitila da ya ke haskaka haskensa. Abin da Yahaya ya ce a dan loƙaci kadan ne ya sa ku murna" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)