ha_tn/jhn/05/26.md

526 B

Kammar yada Uba ya ke da rai a cikinsa, haka ya ba Dan don ya zama da rai cikin kansa

Kalmar "gama" ya na nuna kwatanci. Ɗan Allah ya na da ikon ba da rai, kamar yadda Uban yake. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/guidelines-sonofgodprinciples)

Uban ... Ɗan Mutum

Wadannan muhimmin lakaɓi ne wadda ya ke kwatanta dangantaka sakanin Yesu da Allah. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/guidelines-sonofgodprinciples)

Uban ya kuma ba Dan ikon zartar da hukunci

Ɗan Allah ya na da ikon Allah Uba don ya yi hukunci.