ha_tn/jhn/05/21.md

726 B

Uba ... Ɗan

Wadannan muhimmin lakaɓi ne wadda ya ke kwatanta dangantaka sakanin Yesu da Allah. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/guidelines-sonofgodprinciples)

rai

Wannan ya na nufin "rai na ruhaniya."

Gama Uban ba ya hukunta kowa, sai dai ya damka dukan hukunci ga Ɗan

Kalmar "gama" ya na nuna kwatanci. Ɗan Allah ya na yin hukunci wa Allah Uba. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/guidelines-sonofgodprinciples)

girmama Ɗan, kamar yadda ... Uban. Shi wanda ba ya girmama Ɗan, ba ya girmama Uban da ya aiko shi.

Dole a girmama a kuma yabe Allah Ɗa kamar Allah Uba. Idan mun kasa girmama Allah Ɗa, to mun kuma kasa girmama Allah Uba. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/guidelines-sonofgodprinciples)