ha_tn/jhn/05/19.md

746 B

Mahaɗin Zance:

Yesu ya cigaba da magana da shugabanin Yahudwa.

Hakika, hakika

Dubi yadda kun fasara wannan a cikin 1:51

za ku yi mamaki

"za ku gigice"

Ɗan ba ya yin kome shi kadai, sai abin da ya ga Uba yana yi. Domin Uban na kaunar Ɗan

Yesu, Ɗan Allah, ya bi shugabancin Ubansa a duniya, domin Yesu ya san cewa Uban ya na kaunarsa. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/guidelines-sonofgodprinciples)

Ɗan ... Uban

Wadannan muhimmin lakabi ne wadda ya ke kwatanta dangantaka sakanin Yesu da Allah. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/guidelines-sonofgodprinciples)

kaunar

Irin kauna da ya ke zuwa daga Allah ya na duba kirkin wadansu, ko a loƙacin da bai amfane ku ba. Allah da kansa kauna ne kuma shi ne tushen kauna.