641 B
641 B
Yanzu
Marubucin ya yi amfani da kalmar "yanzu" don ya nuna cewa kalmomin da suke biye ne ainahin bayanin. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/writing-background)
yana aiki
Wannan ya na nufin yin aiki, tare da ko wane abu da ake yi don a bauta wa mutane.
su Yahudawa
A nan "Yahudawa" magana ce da ke wakilcin "shugabanin Yahudawa." AT: "shugabanin Yahudawa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)
maida kansa dai-dai da Allah
"cewa shi kamar Allah ne" ko kuma "cewa ya na da yawan iko kamar Allah"
Ubanna
Wannan muhimmin lakaɓi ne wa Allah. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/guidelines-sonofgodprinciples)