ha_tn/jhn/05/01.md

972 B

Muhimmin Bayani:

Wannan ne abin da ya faru a labari na biye, wadda Yesu ya tafi Urushalima ya kuma warkad da mutum. Wadannan Ayoyin sun ba da ainahin bayani game da shirin labarin. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/writing-background)

Bayan wannan

Wannan ya na nufin bayan Yesu ya warkad da ɗan ma'aikacin. Dubi yadda kun fasara wannan a cikin 3:22

akwai idi na Yahudawa

"Yahudawan su na bikin idi"

tafi Urashalima

Urashalima ya na kan tudu. Hanyoyi zuwa Urashalima su na tafiya sama da kasan ƙanƙanin tudu. Idan harshen ku ta na da wata hanya dabam na tafiya a kan tudu fiye da na tafiya a kan hanya, za ku iya yin amfani da shi a nan.

tabki

Wannan rami ne wadda mutane su ke cika da ruwa. Wata loƙaci suna bin su tabkin da tiles ko da aikin duse.

Baitasda

sunan wuri (See: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

shirayi rufi

jinkan gini wadda bango daya ya bata kuma ya na haɗe da su gini

Taron mutane dayawa

"mutane dayawa"