ha_tn/jhn/01/49.md

332 B

Don na ce maka ... ka gaskanta?

Wannan furucin ya bayyana kamar tambaya domin a ba da nanaci. AT: "ka gaskanta domin na ce, na gan ka a karkashin bishiyan baure'! (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Hakika, hakika

Ku fasara wannan a yadda harshen ku zai nanata cewa an fahinci muhimmin abin da ke da gaskiya.