382 B
382 B
Natana'ilu ya ce masa
"Natana'ilu ya ce wa Filibus"
za a iya samun wani abu nagari a Nazarat?
Wannan furucin ya bayyana kamar tambaya ne domin a kara nanaci. AT: "Ba bu abu mai kyau da zai fito daga Nazarat!" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)
wanda babu yaudara a cikinsa
AT: "cikakken mutumin gaskiya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-litotes)