503 B
503 B
saukowa
saukowa daga sama
kamar kurciya
Wannan jumlan tamka ne. "Ruhun" ya sauka kamar yadda kurciya yake sauka a kan mutum. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)
sama
Kalmar "sama" na nufin "sarari."
Ɗan Allah
Wadansu matanin sun ce "Ɗan Allah"; wadansu kuma suka ce "zaɓi na Allah." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-textvariants)
Ɗan Allah
Wannan muhimmin laƙani ne wa Yesu, Ɗan Allah.(Dubi: rc://*/ta/man/translate/guidelines-sonofgodprinciples)