ha_tn/jhn/01/19.md

646 B

Yahudawa suka aika... zuwa gareshi daga Urushalima

kalmar "Yahudawa" na nufin " shugabannin yahudawa". AT: "Shugabannin yahudawa suka aika... zuwa gareshi daga Urushalima"(Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

Ya faɗa dalla dalla ... kuma bai musunta ba, yana amsa masu cewa

Jumla na biyu ya bayyana abubuwan da jumla na farko ya bayyana a hanyar da ba daidai ba domin ya nanata cewa Yahaya yana faɗan gaskiya ne, yana kuma cewa ba shi ne Almasihu ba. Mai yiwuwa harshen ku ya na da hanya dabam na yin wannan.

To kai wanene?

"Me ne zancen, idan ba kai ne mai ceto ba?" ko kuma "Me ya ke faruwa?" ko kuma "Me ku ke yi?"