ha_tn/jhn/01/12.md

401 B

ba da gaskiya ga sunansa

Kalmar "suna" magana ne da ke kamar halin Yesu do komai game da shi. AT: "gaskanta da shi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

ya ba su 'yanci

"ya basu yanchin" ko " ya sa komai yiwuwa masu"

'ya'yan Allah

Kalmar "'ya'ya" magana ne da ke nufin dangantakan mu da Allah, wadda yake kamar 'ya'ya da Uba.(Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)