ha_tn/jhn/01/10.md

629 B

Yana cikin duniya, kuma an halicci duniya ta wurinsa, amma duniya bata san shi ba

"ko da shike yana cikin wannan duniya, kuma Allah ya halicci komai ta wurinsa, mutane basu gane shi ba"

duniya bata san shi ba

Kalmar "duniya" magana ne da ke kamar mutane da suka yi rayuwa a duniya. "Mutanen basu san ko shi waye ne ba"(Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Ya zo wurin nasa, amma nasa basu karbe shi ba

"Ya zo wurin mutanen kasar sa, amma mutanen kasar sa basu karbe shi ba"

karɓe shi

"karɓe shi." Karban wani ya na nufin marabshen sa da kuma martaba shi da daraja da begen gina mutunshi tare da shi.