ha_tn/jhn/01/04.md

779 B

A cikinsa rai ya ke, kuma wannan rai ya zama haske ga dukan mutane

"A cikinsa rai ya ke" magana ne game da sa komai ya rayu. kuma, "haske" magana na game da "gaskiya." AT: "shi ne ya sa komai ya rayu. Kuma ya bayyana wa mutane game da gaskiya akan Allah" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]])

cikin sa

A nan "sa" ya na nufin wadda ake kiransa kalma.

Rai

Ku yi amfani da kalma ta musamman na "Rai." Idan kuna son ku daidaita, ku fasara ta kamar "rai ta ruhaniya."

Hasken ya haskaka a cikin duhu, kuma duhun bai rinjaye shi ba

A nan "haske" magana ne game da abin da ke da gaskiya da kuma kyau. Anan "duhu" magana ne game da abin da ba daidai ba ko mugu. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)