ha_tn/jhn/01/01.md

725 B

A cikin farko

Wannan na nufin farkon farin loƙaci kamin Allah ya halicci samai da duniya.

Kalmar

Wannan na nufin Yesu.

Dukan abu ta wurinsa aka yi su

"Allah ya halicci dukan komai ta wurin sa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive|)

babu abin da aka halitta sai ta wurin sa

Idan harshen ku be yarda da kalmar da ba daidai ba yakamata wannan kalman ya bayyana shi da kyau a "An halicci dukkan komai ta wurin sa." AT: "Allah ya halicci komai tare da shi" ko kuma "tare da shi akowai komai da an halitta wadda an riga an halitta " Allah ya halicci tare da shi komai da ya halitta" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-doublenegatives]])