503 B
503 B
Biranenta
"Biranen Babila"
Saboda haka zan hori Bel
Bel shine babban allahn mutanen Babila kuma yana wakiltar duk ƙasar da kuma mutanen da suke bauta mata. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
ba za su ƙara gangarowa wurinsa da baye-bayensu ba
Al’ummai da yawa da suka zo Babila don yin hadaya ga Bel ana maganarsu a matsayin kogi da yake tafiya tare. AT: "mutanen wasu ƙasashe ba za su ƙara zuwa cikin manyan rukuni ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)