ha_tn/jer/51/29.md

377 B

Gama ƙasar za ta girgiza

Isasar ƙira ce ga mutanen da suke zaune a ƙasar. Girgiza da kasancewa cikin baƙin ciki kalmomi ne na tsoro ƙwarai. AT: "mutanen da ke zaune a cikin Babila za su girgiza da tsoro kuma su kasance cikin baƙin ciki" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

ta kasance cikin azaba

wahala da baƙin ciki wanda zai kawo wa mutum hawaye