ha_tn/jer/51/13.md

447 B

da ke zaune a bakin rafuka masu ruwa

Ana maganar rayuwar mutane kamar su zaren da Allah zai iya yankewa. Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "Rayukanku za su ƙare da sauri" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

kamar cincirindon fara

Ana magana da yawan sojojin makiya yayin da ake maganarsu kamar su fara ne da suka mamaye garin. AT: "tare da adadi mai yawa na sojoji" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)