ha_tn/jer/51/09.md

355 B

Gama muguntarta ta kai har sama, ta taru a cikin giza-gizai

Ana magana game da Laifi kamar abu ne wanda za a iya zama saniya. Kalmomin "zuwa sama" da "zuwa gajimare" ƙari ne ga wani abu wanda yake da ƙarfi sosai. AT: "Don Babila tana da laifi ƙwarai" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-hyperbole]])