ha_tn/jer/51/01.md

687 B

na kusa tado da iskar mai hallakaswa

Mai yiwuwa ma'anar su ne 1) "iska mai halakarwa" ko 2) "ruhun mai hallakarwa." Wannan yana nufin cewa Yahweh zai sa ko kuma ya sa sojojin abokan gaba su je su yaƙi Babila. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Leb Kamai

Wannan sunan suna na Kaldiya, yankin Babila. Ba a bayyana dalilin da ya sa Irmiya ya yi amfani da wannan sunan a nan ba, don haka kuna so ku fassara a matsayin "Kaldiya" ko "Babila." (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

a ranar hallakarwa

Jumlar "ranar" ita ce karin magana ta Ibraniyanci don "yaushe." AT: "lokacin da na halakar da Babila" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)