ha_tn/jer/50/45.md

872 B

shirye-shiryensa da ya shirya gãba da ƙasar Kaldiyawa

Waɗannan jimlolin guda biyu suna da ma'ana iri ɗaya kuma ana amfani dasu tare don girmamawa. AT: "tsare-tsaren da Yahweh ya yanke wa mutanen Babila da Kaldiya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)

Lallai za a janye su

Wannan yana ci gaba da maganar Ubangiji yana azabtar da mutanen Babila kamar zai zo kamar zaki ya fāɗa wa tumakin. Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "Zai ja su, har da ƙaramar garken" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Wuraren kiwon su za su zama kango

Anan ana maganar ƙasar Babila kamar makiyaya don garken tumaki. Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "Zai mayar da wuraren kiwo nasu zuwa wuraren da suka lalace" ko "Zai hallaka mutanen da ke zaune a wurin gaba ɗaya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)