569 B
569 B
babbar al'umma da sarakuna masu yawa
Wannan jumlar tana nufin lokacin da Midiya da Fasiya suka ci Babila a shekara ta 539 kafin haihuwar Yesu. Anan “al’umma” tana wakiltar sojojinsu. AT: "sojojin babbar al'umma da sarakuna da yawa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)
sun haye bisa dawakai
Kalmomin "an tsara su dai-dai" yana nufin cewa sun tsara kansu kuma suna hawa cikin layi-layi. Kalmomin "a matsayinsu na mayaƙi" yana nuna cewa a shirye suke su yi yaƙi. AT: "suna kan dawakai a layin da aka sanya su, kuma a shirye suke don yaƙi"